ha_psa_tq_l2/105/01.txt

10 lines
294 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne marubuci ya ce a sanar da ayyukan Yahweh?",
"body": "Marubuci ya ce a sanar da ayyukan Yahweh cikin al'ummai."
},
{
"title": "Zuciyar wane marubuci ya yi gargadi ta yi farinciki?",
"body": "Marubuci ya kira zuciyar wandada ke biɗar Yahweh ta yi farinciki."
}
]