ha_psa_tq_l2/104/01.txt

10 lines
248 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya marubuci ya ce Yahweh ya yi sutura?",
"body": "Ya ce Yahweh ya yi sutura da martaba da daraja."
},
{
"title": "A cikin wace hanya ne Yahweh ya shimfiɗa sammai?",
"body": "Ya shimfiɗa sammai kamar labulen rumfa."
}
]