ha_psa_tq_l2/102/01.txt

6 lines
218 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne addu'ar wanda ke cikin ƙunci ya yi Yahweh kada ya yi a lokacin damuwarsa?",
"body": "Wanda ke cikin ƙuncin ya yi addu'a ga Yahweh kada ya ɓoye masa fuskarsa a lokacin da yake damuwa."
}
]