ha_psa_tq_l2/10/11.txt

10 lines
360 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne mugun mutum ke fada a zuciyarsa a kan Allah?",
"body": "Mugun mutum na cewa, \"Allah ya manta; ya rufe fuskarsa; ba zai damu ya duba ba.\""
},
{
"title": "Yaya murubucin yake so Yahweh ya mai da martani ga mugun mutum?",
"body": "Yana so Yahweh ya daga hannunsa cikin hukunci kuma kar ya manta da waɗanda ake tsanantawa."
}
]