ha_psa_tq_l2/10/06.txt

10 lines
304 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne mugun mutun yake fada a zuciyarsa?",
"body": "Mugun mutum yace, \"ba zan taba faduwa ba; a cikin dukkan tsararraki ba zan sadu da wahala ba.\""
},
{
"title": "Mene ne ya cika bakin mugun mutum?",
"body": "Bakinsa na cike da zage-zage da yaudara, da mugayen kalmomi."
}
]