ha_psa_tq_l2/09/17.txt

10 lines
304 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne an aika miyagu?",
"body": "An aika su lahira, wanda itace rabon dukkan wadanda sun manta da Allah."
},
{
"title": "Mene ne ba zai faru da masu bukata da wanda an zalunta ba?",
"body": "Ba za a manta da masu bukata ba ko begen waɗanda ake zalunta ya bace har abada."
}
]