ha_psa_tq_l2/09/03.txt

10 lines
282 B
Plaintext

[
{
"title": "Me ya faru da abokan gaban Dauda sun juya baya?",
"body": "abokan gaban sun fadi sun mutu a gaban Yahweh"
},
{
"title": "Mene ne alkali mai aminci yayi wa Dauda?",
"body": "alkali mai aminci ya zauna a kan kursiyansa kuma ya tsare aikin adalcin Dauda."
}
]