ha_psa_tq_l2/09/01.txt

6 lines
177 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda zai yi godiya ga Yahweh kuma menene zai ce?",
"body": "Zai yi godiya ga Yahweh da dukkan zuciyarsa kuma ya furta dukkan abin mamakin da yayi."
}
]