ha_psa_tq_l2/08/06.txt

10 lines
373 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Yahweh ya yi yan adam su yi?",
"body": "Yahweh ya yi yan adam su mulki dukkan aikin hannuwansa."
},
{
"title": "Mene ne wasu daga cikin abin da Yahweh ya sa a karkashin kafafun mutum?",
"body": "Ya sa dukkan tumaki da shanu, har ma da dabbobin jeji, da tsuntsayen samai, da kifayen teku, da dukkan halittin tekuna kasan kafafun mutum."
}
]