ha_psa_tq_l2/07/14.txt

14 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya Dauda ya kwatanta mugunta a wurin mutum da bai tuba ba?",
"body": "Dauda a kwatata shi a matsayin mai ciki da mugunta, wanda ya shirya aiwatar da mugunta kuma ya haifi cutarwar karya."
},
{
"title": "Me ke faruwa da mai mugunta da ya haka rami?",
"body": "Ya fada cikin ramin da ya tune."
},
{
"title": "Me ke faruwa da mugun shirin da mugu yayi?",
"body": "Mugun shirin da yayi ya kan koma kansa kuma rikicin sa yakan kuma kansa."
}
]