ha_psa_tq_l2/06/01.txt

10 lines
307 B
Plaintext

[
{
"title": "Mene ne Dauda yake roƙan Allah yayi?",
"body": "Ya roƙi Yahweh kar ya tsauta masa cikin fushinsa ko ya horo shi cikin fushinsa."
},
{
"title": "Mene ne Dauda yake roƙan Yahweh yayi domin shi mai tafke ne?",
"body": "Dauda ya roƙi Yahweh yayi masi jinƙai ya warkar da shi."
}
]