ha_psa_tq_l2/05/07.txt

14 lines
447 B
Plaintext

[
{
"title": "Don me Dauda zai zo cikin gidan Yahweh?",
"body": "Dauda zai zo gidan Yahweh domin girman alkawarin Yahweh mai aminci"
},
{
"title": "Ta yaya Dauda zai rusuna ta wurin haikalin Yahweh mai tsarki?",
"body": "Dauda zai rusuna cikin girmamawa."
},
{
"title": "Don me Dauda ya roki Ubangiji ya bida shi cikin aminci?",
"body": "Dauda ya roki Ubangiji ya bida da shi cikin amincin ubangiji domin abokan gaban Dauda."
}
]