ha_psa_tq_l2/05/01.txt

14 lines
433 B
Plaintext

[
{
"title": "Waye Dauda yake roka ya ya ji kiran sa kuma yayi tunanin nishe-nishensa?",
"body": "Dauda na rokan Yehweh ya ji kiransa kuma yayi tunani akan nishe-nishensa."
},
{
"title": "Wanne suna ne Dauda na amfani da shi ga wanda yake jin muryar kiransa?",
"body": "Dauda na kiran sa, \"sarki da kuma Allahnsa.\""
},
{
"title": "Me Dauda zai yi da tsafe?",
"body": "Zai kawo rokonsa ga Yahweh ya kuma jira."
}
]