ha_psa_tq_l2/04/04.txt

14 lines
344 B
Plaintext

[
{
"title": "Ta yaya Dauda ya ce yayi nazari?",
"body": "Ya ce, \"yi nazari a cikin zukatanka a kan gadonka kuma ka yi shiru.\""
},
{
"title": "Wanne irin hadaya Dauda ya ce zai mika?",
"body": "Ya ce zai mika hadayun masu adalci."
},
{
"title": "A cikin wa Dauda ya che zai dogara?",
"body": "Ya ce dogara cikin yahweh."
}
]