ha_psa_tq_l2/02/06.txt

10 lines
260 B
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne Ubangiji ya shafe?",
"body": "Ubangiji ya shafe sarkinsa a Sihiyona, a dutsensa mai sarki."
},
{
"title": "Wane umurni ne Yahweh ya ba wa marubucin?",
"body": "Yahweh yace, \"kai dana ne! wannan rana na zama mahaifinka.\""
}
]