ha_psa_tq_l2/02/01.txt

10 lines
348 B
Plaintext

[
{
"title": "Su wa ye ne masu mulki ke makarkashiya a kan su?",
"body": "Suna shirya makarkashiya tare su yi gaba da Yahweh da kuma zababbensa Almasihu."
},
{
"title": "Me masu mulkin suke so su tsaga kuma su jefar?",
"body": "Suna so su tsaga karkiyar da Yahweh da zabebbensa Almasihu suka dora kansu kuma su jefar da sarkokinsu."
}
]