ha_psa_tq_l2/01/04.txt

10 lines
189 B
Plaintext

[
{
"title": "Yaya mugaye suke?",
"body": "Suna kamar yayi wanda iska ke kwashewa."
},
{
"title": "Me zai faru da mugaye a shari'a?",
"body": "Ba za su tsaya a shari'ar ba."
}
]