ha_psa_tq_l2/01/01.txt

22 lines
573 B
Plaintext

[
{
"title": "Ina ne mutum mai albarka ba zai yi tafiya ba?",
"body": "Ba zai yi tafiya a cikin shawarar miyagu ba."
},
{
"title": "Ina ne mutum mai albarka ba zai zauna ba?",
"body": "Ba ya zaunawa tare da masu ba'a."
},
{
"title": "Ina ne mutum mai albarka ba zai tsaya ba?",
"body": "Ba ya tsayawa a hanyar masu zunubi."
},
{
"title": "Yaushe ne mutum mai albarka yake nazari a kan shari'a?",
"body": "Ya na nazarinta dare da rana."
},
{
"title": "A cikin me mutum mai albarka yake jin dade?",
"body": "Ya na jin dadin shari'ar Yahweh."
}
]