[ { "title": "Mene ne Dauda yake roƙan Allah yayi?", "body": "Ya roƙi Yahweh kar ya tsauta masa cikin fushinsa ko ya horo shi cikin fushinsa." }, { "title": "Mene ne Dauda yake roƙan Yahweh yayi domin shi mai tafke ne?", "body": "Dauda ya roƙi Yahweh yayi masi jinƙai ya warkar da shi." } ]