[ { "title": "Don mene ne Yahweh ba zai yashe da marubucin ba?", "body": "Yahweh ba zai yashe da shi ba domin marubucin ya shelar ƙarfin Yahweh ga tsara mai zuwa, kuma ikonsa ga kowanne mai zuwa." } ]