[ { "title": "Mene ne wata tsara za a yabi kuma za a labarta ga mai zuwa? ", "body": "Daga wata tsara zuwa wata tsara za a yabi ayyukan Allah kuma za a labarta manyan ayyukansa." }, { "title": "Akan mene ne Dauda ya yi ta bin-bini", "body": "Ya yi bin-bini akan martabar É—aukakar Yahweh da kuma ayyukansa masu ban mamaki." } ]