[ { "title": "Wane ne Dauda zai ɗaukaka kuma ya albarkace shi?", "body": "Dauda zai ɗaukaka Allah kuma Sarki, zai albarkaci sunansa har abada abadin." }, { "title": "Har sau nawa ne Dauda zai albarkaci Allah?", "body": "Kowace rana Dauda zai albarkaci Allah." } ]