[ { "title": "Mene ne Dauda ya roki Allah ya yi masa?", "body": "Yana son Allah ya tsare shi domin mafakarsa a wurin Allah ne." }, { "title": "Mene ne Dauda ya gane game da dangantakarsa da Yahweh?", "body": "Dauda ya gane cewa Yahweh ne Ubangijin shi, kuma nagartan Dauda banza ne idan baya tare da Yahweh." }, { "title": "Su wane ne tsarkaka a duniya?", "body": "Sune mutane masu kirki wadanda murnan Dauda a gare su yake." } ]