[ { "title": "Wane ne mutum mara zargi ya rena?", "body": "Ya rena mutumun wofi." }, { "title": "Wane ne mutum mara zargi ya girmama?", "body": "Yana girmama wadanda ke tsoron Yahweh" }, { "title": "Idan ya rantse ba don kansa ba, menene baya yi?", "body": "Baya fasa alƙawarinsa." }, { "title": "Idan mutum mara zargi ya bada bashin kudi, mene ne baya yi?", "body": "Baya karɓar ruwa a kan kuɗin." }, { "title": "Mene ne mutum mara zargi baya karban cin hanci yayi?", "body": "Baya karbar cin hanci domin ya yi shaidar zur a kan marar laifi." }, { "title": "Mene ne ba zai taba faruwa da mutum mara zargi da ke yin wadannan abubuwa?", "body": "Ba zai taba girgiza ba." } ]