[ { "title": "Mene ne Dauda ya ce hadin kai na 'yan'uwa tana kamar?", "body": "Wannan yana kama da mai mai daraja dake gangarowa zuwa kai, gemun, kuma da rigar Haruna. Yana nan kamar raɓar Hermon, da take fadowa bisa duwatsun Sihiyona. " }, { "title": "Ina ne Yahweh ya wajabta albarka rai na har abada?", "body": "Ya wajabta rai na har abada bisa duwatsun Sihiyona." } ]