[ { "title": "Mene marubuci yana tunani abu mai kyau ne?", "body": "Abu mai kyau ne a yi godiya a kuma yi waƙoki yabo ga sunan Yahweh." }, { "title": "Yaushe marubucinsu yace su yi shelar alkawarin amincin da gaskiyan Yahweh? ", "body": "Yace su yi shelar alkawarin amincin Yahweh da safe gaskiyarsa kuma kowanne dare." } ]