[ { "title": "Mene ya cika bakunan mutanen sa'ad da Yahweh ya maido da kadarorin Sihiyona?", "body": "Bakunansu na cike da dariya harsunansu kuma da waƙa." } ]