[ { "title": "Mene ne Asaf yace game da Allah?", "body": "Allah ne mai shari'a yakan ƙasƙantar yakan kuma ɗaukaka sama." }, { "title": "Mene ne mugaye za su yi da kofin inabin hannun Yahweh?", "body": "Za su sa har karshe." } ]