[ { "title": "Daga ina Dauda yake so Allah ya aika taimako da tallafi?", "body": "Ya roki Yahweh ya aika taimako da tallafi daga a wuri mai tsarka a Sihiyona." } ]