[ { "title": "Mene ne Dauda ya roki Allah ya yi masa?", "body": "Dauda ya roki Yahweh ya kasa kunne ga rokonka don adalci, ya saurari kiran neman taimako, kuma ya kasa kunne ga addu'arsa" }, { "title": "Mene ne Dauda ya yi addu'a ya samu a fuskar Yahweh?", "body": "Dauda yayi addu'a baratarwarsa da zo daga wurin Yahweh." } ]