[ { "title": "Wane ne Yahweh yake kula da tunani game da shi har da ya ba wa Dauda mamaki??", "body": "Dauda ya yi mamakin cewa Yahweh yake kula da mutum kuma ɗan mutum." } ]