[ { "title": "Don me Yahweh ya dubi kasa daga sama a kan 'yan adam?", "body": "Ya dubi kasa domin ya ga ko akwai mai fahimta, wanda ke neman sa." }, { "title": "Wane ne ya juya ya zama mara kirki?", "body": "Dukkansu sun juya sun zama marasa kirki." } ]