[ { "title": "A ina ne ya kamata dukkan kowa ya yabi Allah?", "body": "Ya kamata dukkan kowa ya yabi Allah cikin wurinsa mai tsasrki da ƙarfinsa cikin sammai. " }, { "title": "Don mene ne ya kamata dukkan kowa ya yabi Allah?", "body": "Ya kamata dukkan kowa su yabi Allah saboda manyan ayyukansa da saboda fiffikon girmansa." } ]