[ { "title": "Da wane irin abinci ne Allah ya kosar da Isra'ilawa?", "body": "Allah ya kosar da su da gurasa daga sama." }, { "title": "Wane alƙawarin mai tsarki ne Allah ya tuna a ransa game da Isra'ilawa?", "body": "Allah ya tuna a ransa alƙawarin mai tsarki wanda yayi wa Ibrahim bawansa." } ]