[ { "title": "Mene marubucin yake tunani abu mai kyau ne?", "body": "Abu mai kyau ne a yi godiya a kuma yi waƙokin yabo ga sunan Yahweh." }, { "title": "Yaushe marubucinsu yace su yi shelar alƙawarin amincin da gaskiyan Yahweh? ", "body": "Yace su yi shelar alƙawarin amincin Yahweh da safe gaskiyarsa kuma kowanne dare." } ]