[ { "title": "Menene irin kalamai ne mutum mai karfe ke amfani da shi?", "body": "Yana ƙaunar maganar da zata hallaka waɗansu." }, { "title": "Menene Allah zai yi wa mutum mai karfi?", "body": "Allah zai hallaka shi har abada." } ]