[ { "title": "Mene ne Yahweh yake yi wa amintattu masu bin sa?", "body": "Yahweh ya tsare amintattu amma yana säka wa masu girman kai." }, { "title": "Wanne sawara ne Dauda ke ba wa waɗanda sun dogara ga Yahweh?", "body": "Yace masu ku ƙarfafa kuyi ƙarfi." } ]