[ { "title": "Mene ne marubucin ya nemi da Yahweh?", "body": "Marubucin ya nemi cewa Yahweh ya maido da kadarorinsu." }, { "title": "Mene ne zai faru da waɗanda suka yi shuka cikin hawaye?", "body": "Zasu yi girbi tare da sowace-sowacen farinciki." }, { "title": "Mene ne zai faru da mutum wanda ya fita da kuka kuma yana ɗauke da irin shuka?", "body": "Zai sake dawowa da sowace-sowacen farinciki, yana kawo dammunansa tare da shi." } ]