[ { "title": "Don mene ne Asaf naji cewa ya kiyaye zuciyarsa a banza?", "body": "Asaf na shan azaba da horo kowacce safiya da rana." }, { "title": "Mene ne zai faru idan Asaf ya faɗi waɗannan abubuwa?", "body": "Zai ci amanar wannan tsarar ta 'ya'yan Allah." } ]