[ { "title": "Mene ne Dauda ke nema lokacin da yayi kuka wa Ubangiji?", "body": "Dauda ya roƙi Ubangiji yayi masa jinƙai." }, { "title": "Idan Dauda ya daga ruhun sa ga Ubangiji, mene ne yake roƙa daga wurin Ubangiji?", "body": "Dauda ya roƙi Ubangiji ya sa bawansa yayi murna." } ]