[ { "title": "Don me kowa sai ya yi sujada ta wurin durkusa kasa da kuma durkusa a gaban Yahweh?", "body": "Kowa sai ya yi wa Yahweh sujada domin shine Allahnsu kuma su mutanen makiyayarsa ne da tumakin hannunsa kuma." } ]