[ { "title": "Yaya Allah ya gwada mutanensas kuma ya kawo su daga ina?", "body": "Allah ya gwada su kamar yadda a ke gwada azurfa." }, { "title": "Mene ne Allah ya cire mutanensa?", "body": "Ya ciro su cikin wuri mai faɗi." } ]