[ { "title": "Mene ne Yahweh ya yi wa mutane da suka yi addu'a a gare shi?", "body": "Yahweh ya yafe masu ko da shike ya hora ayyukansu na zunubi." }, { "title": "Mene ne marubuci ya karfafa kowa da kowa ya yi?", "body": "Marubuci ya ce su yi yabon Yahweh kuma su yi sujada akan tudunsa mai tsarki domin shi mai tsarki ne." } ]