[ { "title": "Menene Dauda ya roƙi Yahweh kada yayi?", "body": "Dauda ya roki Yahweh kada ya ɓoye fuskarsa daga gare shi, kada ka buga bawanka cikin fushi, ko ka yashe ko kayi banza da shi." }, { "title": "A wanne yanayi ne Yahweh zaya karbe Dauda?", "body": "Yahweh za ya karɓe Dauda koda mahaifinsa ko mahaifiyarsa sun yashe shi." } ]