[ { "title": "Mene ne wannan marubuci ya yi kira a kan a yabi Yahweh?", "body": "Ya yi kira dukkan al'ummai da dukkan mutane su yabi Yahweh." }, { "title": "Mene ne da girma zuwa ga mutanensa?", "body": "Alƙawarin amincin Yahweh mai girma ne zuwa ga mutanensa." }, { "title": "aya nesan isar amincin Yahweh zai dawwama?", "body": "Isar amincin Yahweh zai dawwama har abada." } ]