[ { "title": "Mene ne Dauda yace Allah yayi masa?", "body": "Dauda yace Allah yayi masa komai." }, { "title": "Mene ne Dauda yace Allah zai tura masa?", "body": "Dauda yace Allah zai tura mada amintaccen alƙawarin Allah kuma da gaskiyarsa." } ]