[ { "title": "Mene ne marubuci ya ce matar mutum mai albarka take kama?", "body": "Tana nan kama inabi mai bada 'ya'ya." }, { "title": "Mene ne marubucin ya ce 'ya'yan mutumin mai albarka zasu zama kamar? ", "body": "'Ya'yansa zasu zama kamar itatuwan zaitun." }, { "title": "Mene ne zai faru da mutumin wanda yana girmama Yahweh?", "body": "Mutumin wanda ya girmaman Yahweh zai zama mai albarka." }, { "title": "Mene ne marubuci ya roki Yahweh ya yi domin mutumin wanda ya albarkace daga Sihiyona?", "body": "Marubucin ya roka cewa da mutumin daga Sihiyona ya ga wadatar Yerusalem dukkan kwanakin rayuwarsa kuma da ya rayu ya ga 'ya'yan 'ya'yansa." } ]