[ { "title": "Ina ne marubuci ya ce a sanar da ayyukan Yahweh?", "body": "Marubuci ya ce a sanar da ayyukan Yahweh cikin al'ummai." }, { "title": "Zuciyar wane marubuci ya yi gargadi ta yi farinciki?", "body": "Marubuci ya kira zuciyar wandada ke biÉ—ar Yahweh ta yi farinciki." } ]