[ { "title": "Mene ne Yahweh ya yi yan adam su yi?", "body": "Yahweh ya yi yan adam su mulki dukkan aikin hannuwansa." }, { "title": "Mene ne wasu daga cikin abin da Yahweh ya sa a karkashin kafafun mutum?", "body": "Ya sa dukkan tumaki da shanu, har ma da dabbobin jeji, da tsuntsayen samai, da kifayen teku, da dukkan halittin tekuna kasan kafafun mutum." } ]