[ { "title": "Mene ne marubucin yace zai faru idan Yahweh Allah ya saurare shi?", "body": "Allah zai kawo salama ga mutanensa, amintattun mabiyansa." }, { "title": "Mene ne mutanen za su yi domin su sami salama da Allah?", "body": "Mutanen Allah ba zasu koma ga bin hanyoyinsu na wauta ba." }, { "title": "Mene ne zai kasance a ƙasar idan ceton Allah ya kusa ga ma su tsoron sa?", "body": "ɗaukakar Allah zai kasance a ƙasar." } ]